Tuesday, March 12, 2024

thumbnail

๐“๐€๐Œ๐๐€๐˜๐€


SHIN SHARAฦŠI NE YIN NIYYAR AZUMI KO WANE DARE?

Idan ganin wata ya tabbata, Shin sharaษ—i ne yin niyyar Azumi ko wane dare, ko kuwa idan aka yi  farkon wata shikenan ???

๐€๐Œ๐’๐€!

Malamai sun yi saษ“ani amma mafi daidai shi ne ko wane dare ayi niyyar Azumin gobe saboda ko wace rana aikin zaman kanta take. 

Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Ya ce: “Ayyuka suna tabbatuwa ne da niyya...” [Bukhari da Muslim] [Fatawar Sheikh Abdul'aziz Bn Baaz Rahimahullah] 
WALLAHU A’ALAM

๏บณُ๏บ’๏บคَ๏บŽ๏ปงَ๏ปšَ ๏บ๏ปŸ๏ป َّ๏ปฌُ๏ปขَّ ๏ปญَ๏บ‘ِ๏บคَ๏ปคْ๏บชِ๏ป™َ ๏บƒ๏บทْ๏ปฌَ๏บชُ ๏บƒ๏ปฅ ๏ปŸَ๏บŽ ๏บ‡ِ๏ปŸَ๏ปชَ ๏บ‡ِ๏ปปَّ ๏บƒ๏ปงْ๏บ–َ ๏บƒ๏บณْ๏บ˜َ๏ปْ๏ป”ِ๏บฎُ๏ป™َ ๏ปญ๏บƒَ๏บ—ُ๏ปฎ๏บُ ๏บ‡ِ๏ปŸَ๏ปดْ๏ปš


 

Subscribe by Email

Follow Updates Articles from This Blog via Email

No Comments

Okash@Copyright. Powered by Blogger.

Presidential conditional Grant scheme

For those that apply for presidential conditional Grant scheme should go to the their official website and update his nin number.  Follow